Posts

YADDA ZAKI DAWO DA NI'IMARKI BAYAN KIN HAIHU

Image
・✿✿ BAYAN SATI BIYU DA HAIHUWARKI ❀❀ ・  ♜ GIDAN ⇔ AURE ♜  ➽ IDAN KIN HAIHU ➽ sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida , don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari .  Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba .  Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki , Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci , ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam- zam kamar bata haihu ba .  ❮❯ shan ya' yan itatuwa akai - akai baran ma ( kankana , abarba , gwada , lemon Zaki .  ❮❯ ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum , Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka .  ❮❯ shan maganin Mata mai kyau ( habbatus- sauda , Zuma , dabino , aya ,madara , nono Amma me kyau .  ❮❯ shan Zuma madi , tsimi da saurabsu .  ❮❯ Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba' in ki zama cikin tsaftac...

MATSE GABANKI CIKI DA WAJE TA YANDA MIJINKI ZAIJIKI KAMAR BUDURWA 1

SIRRIN MATSEWAR GABA
kisami ganyen GAMJI ki rika kama ruwa da shi har tsawon wani lokaci,k da kanki xakiji
kin canja,kin hade,wand nasan dole yasaki dogon tunani.

_lkisami BAGARUWAR HAUSA da TSINTSIYAR
MAZA ki tapasa ko kuma kijika su da ruwa mai dumi kidinga kama ruwa dshi amma da duminsa ake so kidinka anfani dashi ko da y salance xaki iya tapsa wa.
_ki sami MAN ZAITUN kina lakutawa a gabanki,kuma kina sha sau uku a rana. hmmm wata maganar dai sai kin gwada.
_Byan kin gama jini ki sami MISKI MAI KYAU ki lakata shi a gabanki, sannan ko da bakya jini zaki iya lakatashi in har kina bidar hakan amma b kullum ba saboda shi yana da karfi

MUKOYI HADA MAGANIN MATSI DA GANYEN ALOVERA

idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar ...

KUNDIN KOYAN GIRKE GIRKE DA JUICE DA SOUP GUDA DUBU (1000) BY gidan aure

Domin koyan Kala Japan girke girke da juice kizama sarauniya a gun mijin ki maza sarkar da wannan kundin littafin acikin wayarki kyauta daga Cibiyar GIDAN AURE shafi na 1 a arewa wajen kawomaku kayatattun abubuwa kamar gyaran jiki gyaran fata gayaran  gashi  da  sauransu wannan littafi yana dauke da kala kalan girke kirke fiye da dubu saukar da naki anan

Download here (Danna nan don saukarwa)